Lyrics

Ahh, ku yarda akan soyayya Zero tension neni Wanda nake kuana Bata sanya idona kuka Ku yarda akan soyayya Zero tension che ni Wanda nake kuana Baya sanya idona kuka Nasan na more Na kere sa'o'i na Kuma nadace Na tatance mai sona Kin kore Kin share bacin raina Kuma kin nisanta ni Da kewar soyayya In ya juye yanda naso Makkiya ko basa so Indai Allah zai so Toh wataran nice matarka Kin rike umarnina Kin iya dokokina Na mallaka miki kaina Bani bari kiyi kuka Nayi gamo da katar a so rabbi ya gama saya ni Wanda nake so tattalina kamar ta goya ni Komai nisa bata gandar tashi ta isheni Ni yan mata saboda wannan basa birgeni Ko ban fada ba, za kuyi sheda ne Ko ban fada ba, za kuyi sheda ne Ya iya rarrashi, mai sona na musamma ne Fara'a ko yaushe, in yayi fishi da dalili ne In so makaranta ne, kai mai malamin mathematics ne Ka iya lissafi don ka harbeni, angle ne Sanka yayi mini tasiri ne, yayi min zaune Ya kewaye min zuciya da zanan kauna Ahh, ku yarda akan soyayya Zero tension ne ni Wanda nake kuana Bata sanya idona kuka Ku yarda akan soyayya Zero tension che ni Wanda nake kuana Baya sanya idona kuka
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out