Lyrics

Ka tafi dani, zuciyar ka ina nan Ka gina so, wanda ba babin nan Wai yaushe ne zamu wuce gurin nan? Mu tafi can, ni da kai mutu tare Zan so a son yadda kayi min Kana kyautata min Allah ya saka min Waye zai cire min? Daure ni kabar min Ciwon son ka tayi min Damuwa ta cire min Idan har kana min Zan sha wuya ah-haha (In babu kai) A duniya ah-haha (Kusa da kai) Zan sha wuya ah-haha (In babu kai) A duniya ah-haha (Kusa da kai) Zuciya ta ka kula ta Amana daya ka rike ta Labaran ka zan rubuta Idon duniya kuma in karanta Kace da su ko kayi mata Dangi naka zan mutunta Soyayyar mu zata gawurta Domin ko ba makota Indai da kai (Nima da ni) In babu kai (Nima babu ni) Banson meye ne so ba Banson meye ake samu ba Banson meye ciwon ba Dadin sa kuma ban gane ba Ammah dana same ka na gane (Eh) Komai naka na daban ne (Eh) Kai ka koya min soyayya, tun ban saba ba Ni nake da yakinin tabbas kamar ka ban samu ba Lallai a so naga kai fa gwani ne Abin a min uzuri ne Sigar ka ma na daban ne Kanina abin fahari ne A ce ni na zam maka mata Kauna (Ashe tana da dadi) Kauna (Ashe tana da dadi) (Raw) (Rawz mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out