Top Songs By Maishadda Global Resources
Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Umar M Shareef
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Maishadda Global Resources
Songwriter:in
PRODUKTION UND TECHNIK
Abdulaziz Adamu Abubakar
Ingenieur:in Nachproduktion
Lyrics
(Rub Master)
(AD Music Studio)
Ashe na kamu da so nayi nisa a ciki ban fargo ba
Gidan sarauta soyayya tamu dake ba karya ba
Ka boye zahiri, ka bayyana badili ba daidai ba
Wagga sadaukarwar da kayi a garen ba tayi mini dadi ba
Kin koya mini so, tun ran da na gan ki bazan manta ba
Gidan sarauta ta, can zan kai ki mu tare yan mata
Magana daga baki na, ni nasan ba tayi maka dadi ba
Wannan kyautar, a gare ni ba zata zamo mai girma ba
Dubi yanda mukayi sabo da kamar wuya a raba mu abin duba
Zan cika alkawari idan har kai ne zaka zamo nawa
Daure, daure
Kanwata karda ki mance
Dan'uwa nane shi
Ba abinda bazan iya yi domin shi ba
Abinda nake zato in samu gun ki masoyiya
Idan kika ganni zaki sake fuska kiyi dariya
Sabanin haka na riska ya kona mini zuciya
Meye aibu na?
Mai yasa kika ki ni? Ido bai hango ba
Ina shaida ma ba son ka a zuciya ta
Cusha ka akayi min, kuma babu wurin ka cikin ta
Tuni na gina soyayya ta dashi har tayi tsiron ta
Na tanadi soyayyar da za nayi maka idan mukayo aure
Kimin alfarma
Ki so kanina fiye dani
Zai baki kulawa
Da zata sa ki manta dani
Na san shi kwararre ne, gogagge zai kada ni
Nagode dan'uwa
Albarka na tare da kai kaima
Ban gane ba
Uzuri na ba zaku duba ba
Tausayi na ba zaku dauka ba
Abinda nake so ba zana samu ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com