Lyrics

Kin hadu yan mata
Kinji manufata
Soyayya nazo ki bani
Ki mai dani dangata
Kin hadu yan mata
Kinji manufata
Soyayya nazo ki bani
Ki mai dani dangata
Bani yin karya
Lokaci daya
Son ki yayi mini mamaya
Kira ni na shirya
Gani kan hanya
Gun ki zanzo da soyayya
Sako na zuciya
Bani yin buya
Zana nuna wa duniya
Na sako kaya
Na ci kwalliya
Na taho ne mu gauraya
Ke nake kallo
Hasken ki ya bullo
Ya saka nayi ta zillo
Ke zaki mini gata
Kin hadu yan mata
Kinji manufata
Soyayya nazo ki bani
Ki mai dani dangata
Kin hadu yan mata
Kinji manufata
Soyayya nazo ki bani
Ki mai dani dangata
Da na nufo gun ki kin kauce
Zuciya tawa kin sace
Inda zaki so ni kin dace
Ruwan zuma ungo zaki ce
Kina cikin raina
Safiya, dare, rana
Ko na mace babu raina
Da son ki zana kwanta
Dan matsa baya
Kaji dan karya
Na wuce ma a tarayya
Ba ka jin kunya
Ka taho gaya
Ni kake ce wa soyayya?
Ka fara ma buya
Ko akan hanya
Bani so daina bibiya
Na shige kurya
Kai kana baya
Kar kasa nayi ashariya
Kwarya ta bi kwarya
Gaye cire karya
Daidai da kai je ku shirya
Ni nayi ma rata
Kin hadu
Ni nace kin hadu
Kin hadu, kin hadu
Kin hadu yan mata
Kin hadu yan mata
Nidai kin ji manufata
Soyayya na zo ki bani
Ki mai dani dan gata
Kin hadu yan mata
Kin ji manufata
Soyayya na zo ki bani
Ki mai dani dan gata
Written by: UMAR M LAWAL, Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out