Top Songs By Umar M Shareef
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Umar M Shareef
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Arewa Medium Production
Songwriter:in
Lyrics
Maya
Nice maya
Maya ke nake wa soyayya ta
Zuciya dake kadai tai ya raina
Maya kai nake wa soyayya ta
Zuciya da kai kadai tayi yarda
Nice maya
For my videos and audios subscribe to dan hausa shareef studio youtube channel thank you
In akwai rikon amana yafi
Lafiya kalau a zauna ba zafi
In da yarda zama zaiyo zurfi
Sirri ka na juna a rufe a sa marhi
Mai zuwa da gulma a kifa mar tafi
Tunda shi yake raba so da kauna
Maya kai nake wa soyayya ta
Zuciya da kai kadai tayi yarda
Lafiyar ki lafiya ta ce
Damuwar ki damuwa ta ce
Duk abun da nai kawai ke ce
Kar ku tuntubai ni kauna ce
So in yai zurfi a rai illa ne
Tunda har ana rasa rai kan kauna
Kar kuce ina da son kai
Ku yan uwa ba abunda zanyi ba kai a rayuwa
In na tashi naga ba kai da damuwa
Duk maccen da batada irin kai tana ruwa
Nidai na zamu nauna ya hayewa Allah ya bani ba yin kaina
Maya ke nake wa soyayya ta
Zuciya dake kadai tai yarda
Kai ne pillow na barci na inda rayuwa
Kai ne abun tunani mai kora damuwa
Suna taya ni murna dangi da yan uwa na
Idan ka zam mijina kowa ya bar guri na
Kai kadai na ba gu zo zauna
Kaine a zuciyata da rai na
Maya
Nice mai kaunar ka
Maya
Nice xan aurai ka
Maya
Na shirya zan bika
Maya, ma
Domin samun sabbabin audios da videos ku danna subscribe ga wannan channel
Lyrics powered by www.musixmatch.com