Top Songs By Umar M Shareef
Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Umar M Shareef
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Umar M Shareef
Komponist:in
Lyrics
M. Shareefi
(Don Adah)
Kin dauki zuciya
Kin tai da hankali na
A kan ki gaskiya
Ban canza ra'ayi na
Bani da lafiya
Kizo da magani na
Kira nake tayi waigo oh-oh
Kizo ki fidda ni a kogo oh-oh
Kice dani in zo hoo oh-oh
Inzo ki lullube ni da bargo
Ranar aure namu yazo
Masoya namu ina muku zo, zo
Soyayya tai riba
Ku taya ni mu gode Rabba
Har abada ba mayi rabo ba
Ban ganin kowa (sai ke)
Sannu kyakkyawa (ke-ke)
Kin saka ni ina haske (haske)
Zo mu kwashi ruwa ni da ke
Kullum mafarki na
Kizo cikin gida na
Dake ayi mana aure
Mu dinga komai tare
Muyi girki
Muyi wanka
Mu ci abinci
Muyi barci
Ranar aure namu yazo
Masoya namu ina muku zo, zo
Soyayya tai riba
Ku taya ni mu gode Rabba
Har abada ba mayi rabo ba
Ina ta jiran ki
Kafin na san ki
Kafin na gan ki
Na kamu da son ki
A raina na saki
Ina ta tsaran ki
Ba kamar ki a kyawo
Na fada kiji yewo
Kin saka ni tunani
Kyan ki ya rikita ni
Kin zama autar mata
Za ki ga karshen gata
Allah bamu kariya
Muyi zaman mu lafiya
Tarayyar guri daya
Lahira da duniya
Ranar aure namu yazo
Masoya namu ina muku zo, zo
Soyayya tai riba
Ku taya ni mu gode Rabba
Har abada ba mayi rabo ba
Ga ki nan
Ga ni
In baki nan
Ba ni
Inda kike nan zani masoyi
Ah-ah, ah-ah, ah-ah, ah-ah
Oh-oh, oh- oh, oh-oh, o-oh
Lyrics powered by www.musixmatch.com