Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Arewa Sound
Künstler:in
Nasir Sharif
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Nasir Sharif
Songwriter:in
Lyrics
Eh-yeah, oh
Maganin damuwa ta
Daga lokacin dana saduda na gane son ki ne damuwa ta
Dana kasa jure rashin ki second daya rayuwa ta
Daga lokacin dana saduda na tabbata son ka ne garkuwata
Dana kasa jure rashin ka second daya maganin damuwa ta
Da hanzari na zo gare ki ya ke ki duba ni
Baby na ke kadai nake gani in ji ina marari
Na riga nayi nisa, soyayyar ki bani amsa kira
Bani waiwayon baya, balle a ce na saurara
Kullum tunani, baitin ki shine in raira
Na samu abin kauna
Wanda zuciya da ruhi na
Suka gamsu da buri na
Kaine cikon muradi na
Da son ka nake kwana
Da hoton ka a kirji na
Sunan ka a baki na
Nake ambata dare-rana
Kalamin ki na mini sanyi
Kin mini yar budurwan yayi
Dake yaushe zanyi bulayi
Kece guda daya babu sauyi
Na dake, sai dake, a bani ke
Na cika buri na zuciya
In naga dariyar ka dadi nake ji
Duk wacce ta kula ka haushi nake ji
A kan ka koda wa zan nun kwanji
Don Allah karka barni tsoro nake ji
Muddin na rasa ka toh na mace ni
Rayuwa na baka mai zaka ban ni?
Ba minti, ko sakan, ko awanni
Da ruske ni bana tunani
Shauki na a kan ka ni ban rufe ba
Bansan wani irin so nake ba
Ko an tambaye ni bansan kalar ba
Kan rigar ka ban ki na bada rai ba
Kan rigar ka ban ki na bada rai ba
Kan rigar ka ban ki na bada rai ba
Kan rigar ka ban ki na bada rai ba
Written by: Nasir Sharif