Lyrics

(It's time for the love)
(Agender mix)
Duk wanda kake so in yaso ba zai ma cutarwa ba
Duk wanda yake ki ko ka so ba zai maka soyayya ba
Duk wanda kake so in yaso ba zai maka cutarwa ba
Duk wanda yake ki ko ka so ba zai ma soyayya ba
Wanda kake so
Na miko hannu na gani da koko na nazo
Sanyin safiya tilas ne sai anyo hazo
Don Allah kazo ni bana so kayi min gizo
Kyawu na yasa al'umma sun min dandazo
Kaci suna tauraro namijin maza
Ko wuya ko dadi, bazan yada ka ba
Wanda kake so
Wanda kake so
Wanda keke so
Ni a so bana son tsegumi
Masoyiya kar da na dau dumi
Mai hankali shi yake lazumi
Samun irin ki sai ana azumi
Jani-jani
Jani-jani
Damshi, kamshi kiji damshin soyayya ta
Wanda kake so
Wanda kake so
Wanda keke so
Don Allah
Ciran wahala
Akawai matsala
Ina kwalla
Na duba
Akwai riba
Kai zan wa
Cikin rai na
Damshi, kamshi kaji damshin soyayya ta
Na san dan halak ne kai ba zaka ci amana ba
Ah riye-riye, riye, riye
Duk wanda kake so in yaso ba zai ma cutarwa ba
Duk wanda yake ki ko ka so ba zai maka soyayya ba
Duk wanda kake so in yaso ba zai maka cutarwa ba
Duk wanda yake ki ko ka so ba zai ma soyayya ba
Wanda kake so
Wanda kake so
Wanda keke so
Written by: Abdullahi Sani Abubakar
instagramSharePathic_arrow_out