Top Songs By Abdul DMG Agender
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Abdullahi Sani Abubakar
Songwriter:in
Lyrics
Labarina
(Akace Beat)
(It's time for the love)
(Agender mix)
(Abdul Agender)
Labarina shine labarin ki
Kin ban yarda bazan ci amana ba
Labarina shine labarin ka
Ka ban yarda bazan ci amana ba
Labarina shine labarin ki
Shirya-shirya gida zana aje ki
Zanyi iya yi kuda kar ya taba ki
Soyayya ce take kara ziga ki
Taso-taso taho mai daki na
Zo hau banbu bazan ki na goya ba
Kece labarina
Barka da safiya
Zabi na zuciya
Mun zama jini daya
Kai ne na gaskiya
Gaskiya akwai wuya
Nasha gwagwarmaya
So bai da magani
Dan uwa rabin jini
Labarina cikin labarin ka
Ka ban yarda bazan ci amana
Oh-oh labarina
Tausayi cikin so (labarina)
Mai so baya yin gudun so (labarina)
Ke zuciya take so (labarina)
Nima ke kadai nake so (labarina)
Labarina shine labarin ka
Zo hau banbu bazan ki na goya ba
Na kai makura, a so na kai bango
Son ka a rai na yana ratsan bargo
Da nayi kira na masoyina waigo
Dukkan time muna duba agogo
Soyayya ta cikin soyayyar ka
Aure nawa da kai ayi daurawa
(Agender mix)
Written by: Abdullahi Sani Abubakar