Top Songs By Abdul D One
Similar Songs
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Abdul D One
Songwriter:in
Lyrics
Alaka ta dake bata yankewa in har ina nan da rai
Alaka ta da kai bata yankewa in har ina nan da rai
Hooo-hoo
Ho-ho soyayya
Nayi fice akan so waye zai kamo ni? Nasan babu shi
Idan dashi nuna mini shi in gan shi domin in san dashi
Zan mishi komai
Nayi alkawar kece muradin rai zuciyata ta gaskata
Al'bishirin ka ce "goro" yau furucina kan ka ni zana yi
Ba mai tuge shukar da kayi tayi yado kaji dan saurayi
Akan ka nake shirin shirya taron sa ranar auren mu ayi
Mai zaka ce dani ranar da na zama matar ka ta aure?
Zi-zi-zinare da azurfa, kalar su ba daya ba
Soyayya ta kudade, gare ki ba zanyi ba
Babu cin amana, a tsakanin mu baza na yada ki ba
Mai son ya raba mu zan so k ice mishi nace babu ni babu shi
Dan gatan cikin zuciya ango na taho-taho zo kaji
Komai nawa na mallaka ma dama gare ka nayi tanaji
Kira ni a kowani lokaci zan zo ba zancen naja aji
Cikin dubu kai zana bai wa duk matsayi komai ka tattare
Na dace gidan soyayya ni kece na kama
Na dace gidan soyayya ni kaine na kama
Al'bishirin ki
Al'bishirin ka
Sai dake zanyi rayuwa, eh-eh-eh
(Hooo-hoo)
(Ho-ho soyayya)
Written by: Abdul D One