Lyrics
BASH NEH PHA
BASH NEH PHA
BASH NEH PHA
Slimbabs
Ohh yeah
Oh yeah
Tace na so gidan
Sai dai su kallan
Dan so da kulawa
Baby ya zama kauna
Kalaman so zan baki ki ring tunawa
Cause you are the only that I pick ke na zaba
You are my one love jarku
Kuma makullin zuciyata
Baby kece zabina
Har abadan abadin
Har abadan abadin
Har abadan abadin
Har abadan abadin
Har abadan abadin
Bashe neh pha
Wayene ya takura miki in mishi aika-aika
Tunda ni sabodake nake yin masifa da duka
Sabida ke zan iya shiga izala darika
Don ke zan iya in dinga ihu ba speaker
Ina mugun son ki wannan shi ne gaskiya hakika
In tanada saurayi kamana yaushe zata bika
Wannan tawace ko da kudinka sai da rabonka
Zo muje gidana baki taba yin miya da kuka
Zakici kifi kick nama ki sani ma na girka
Ina so ki kaini kauyenku naje na miki shika
Son ki har abada babu zagi babu duka
Zasu kalla su gani in na siya maki duka
Ke da mamana a ko yaushe in biya maku Makkah
Ina so ki ga rawana in miki haka haka
Har abadan abadin
Har abadan abadin
Har abadan abadin
Har abadan abadin
Written by: Bashiru Halliru, Muhammad Auwal