Top Songs By Lilin Baba
Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Lilin Baba
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Lilin Baba
Songwriter:in
Lyrics
Don Adah
Umar M Shareef
Oh na, na
Lilin Baba
Yan mata zo muyi soyayya
Duk abunda kikeso na shirya
Zo muje Ummurah can Saudia
Kin daina hawaye
Ki fada wa kawaye
Zaki ga gata ranar auren ki
Alkawari nayi sai kin hau doki
Baby dan tsaya
Akwai zance daya
Dan kin hadu gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
Baby dan tsaya
Ki matso muyi tashiya
Kin hadu gaskiya
Dan kin iya kwalliya
On, on top
Yan mata tsaya kiji
Soyayya kiyi agaji
Dan naga kina da aji
Zan baki kudina in kai ki Hajji
Akan sonki sam banaji
Ki cewa kawayen ki, "Kinyi miji"
Ai gani gare ki (yan mata)
Ina rokon ki (yan mata)
So bani in baki (yan mata)
Ni ina kaunar ki yan mata
Lilin Baba
One top
Baby dan tsaya
Akwai zance daya
In kin fadi gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
Baby dan tsaya
Ki matso muyi tashiya
Kin hadu gaskiya
Dan kin iya kwalliya
Baby dan tsaya
Ki matso muyi tashiya
Kin hadu gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
Ina so in ganki a ko wace safiya
Hoton ki in kalla kafin kwanciya
A rai kika zauna
Ko yaushe ina yin murna (lallai)
Duba a ido na (yauwa)
Fuskar ki ciki ta nuna
Ni naga mata na leke
Ban san wata ni sai ke
Ke daban
Sanki ki ban
Kin shiga rai na cikin soyayya
Baby dan tsaya
Akwai zance daya
Dan kin hadu gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
Baby gaskiya
Ki matso muyi tashiya
Kin hadu gaskiya
Dan kin iya kwalliya
Baby dan tsaya
Ki matso muyi tashiya
Kin hadu gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
North east records
Don Adah
Lyrics powered by www.musixmatch.com