Top Songs By BASH NEH PHA
Similar Songs
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Bashiru Halliru
Songwriter:in
Lyrics
BASH NEH PHA
BASH NEH PHA
Bash beh pha
Hmm Adam zango yake waka
Nananana
Yeyeye
Hey baby! Can you be my girlfriend?
Da soyayya na fito
Da soyayya zani je gida
Yarinya kin ci ado
Da ganinki ba kya zubar gado
Da soyayya na fito
Da soyayya zani je gida
Yarinya kin ci ado
Ba kya zubar gado
Kar kice man na makaro
Baitukan so na tsaro
Mai son ya rabamu yayi tsararo
If you feeling me baby go down low
Je-je-jeje
Jejely
Je-je-jeje
Jejely
Je-je-jeje
Jejely
Je-je-jeje
Jejely
BASH NEH PHA
Rayuwa bawata sai ke
Sai naga duk maza ke suke leke sake
Nifa ba madadin ke, kinada kyau a wanke a linke
A duka matan garinga babu kamar ke
Kin wuce cin kuli-kuli da fanke
Zan miki rawa zan mike wake
Zan siya miki dawisu a yanke
Girki sai in dafa miki wake
Kin iya mota, kin iya keke
Kin iya tafiya yar a tsanake
Ga ki da murya, zit kamar tsinke
Dan mama
Kar kice man na makaro
Baitukan so na tsaro
Mai son ya rabamu yayi tsararo
If you feeling me baby go down low
Je-je-jeje
Jejely
Je-je-jeje
Jejely
Bash neh
Ki zo, jani muje
Ke banga irinki ba inda naje
Dole mace irinki ta gyara waje
Ke hasken gari, gida da waje
Kyakkyawa fuska ba kuraje
Kisa wando a dangale ko buje
Kina burgeni, zuciya ta huje
Mazaje suna binki kamar kudaje
Wanda ya taba min ke sai ya ruguje
Ni da sonki na fito da shi zan je
Ko kaifin wuka, ko lauje
Ko an jani a titi na kukuje
Shiyasa sai kiji
Kar ki ce man ba na makaro na taro
Baitukan so na saro na garo
Mai rabamu yayi sararo, kwararo
Dan mana kawai yi shiru
Da soyayya na fito
Da soyayya zani je gida
Yarinya kin ci ado
Da ganinki ba kya zubar gado
Da soyayya na fito
Da soyayya zani je gida
Yarinya kin ci ado
Ba kya zubar gado
Kar kice man na makaro
Baitukan so na tsaro
Mai son ya rabamu yayi tsararo
If you feeling me baby go down low
Je-je-jeje
Jejely
Je-je-jeje
Jejely
Je-je-jeje
Jejely
Je-je-jeje
Jejely
Written by: Bashiru Halliru