Top Songs By Skyman i2
Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Skyman i2
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Ibrahim Aliyu k
Songwriter:in
Lyrics
Skyman ne
I 2
Skyman ne
Taka dance ah baby
Turn up
Sabon saurayinki mummuna ne
Walahi naji dadin haka
Kuyi kuyi aure dan ku haifi yara munana
See you gave me heart attack
Kinsa ni salati
Kin juya ni kwankwalati
Ah been dey worry to marry this girl
But she leave me for car ac
Rice and kabeji
Ta samu na maneji
Kanshi kaman keji
Naji dadi
Sabon saurayinki mummuna ne
Walahi naji dadin haka
Kuyi kuyi aure dan ku haifi yara munana
Sabon saurayinki mummuna ne
Walahi naji dadin haka
Kuyi kuyi aure dan ku haifi yara munana
We go see zombie nation
Physical complexion
Shey you get the information
Shey u say u go cook for am
Oya cook for am
Pepper go enter your eyes
Pepper go enter your eyes
Shey u leave me for am
Na me you leave for am
Thunder go fire your house
Sabon saurayinki mummuna ne
Walahi naji dadin haka
Kuyi kuyi aure dan ku haifi yara munana
Sabon saurayinki mummuna ne
Walahi naji dadin haka
Kuyi kuyi aure dan ku haifi yara munana
Written by: Ibrahim Aliyu k