Lyrics

Shi ne S James o, shi ne
Shi ne S James o, shi ne
Shi ne S James o, shi ne
Safe-safe ta yara ce
Dan magana iyawa ce
Allah ya bani kace kai zaka kwace
Aikau zaka gane jamper rigace
Muna samu suna jin haushi
Jiki yaci kudi fata tayi laushi
Kayanmu kullum kau a cikin kamshi
Muna farinciki sukau suna haushi
Toh me yake faruwa?
Ko dai akwai damuwa
Kuma masu son mu sune kawai 'yan uwa
Wanda basu son mu ce masu suna ruwa
Toh me yake faruwa?
Ko dai akwai damuwa
Kuma masu son mu sune kawai 'yan uwa
Wanda basu son mu ce masu suna ruwa
Ko zaka kwana kana maganata
In har dai ba jikina ka taba ba
Toh ya ma za ayi ma in kula ka?
Yanzu ni bani batun matsiyata
In kare yayi haushi kar ka kulasa
Baba kawai kaja tafiyarka
Zaka kai in baka sa gajiya ba
Neman arziki shi ne aniyata
Dole sai mun so juna a zukata
In har dai fa bamu so mu jigata
In nayi nawa kaima kayi naka
Bawanda akace baza ya iyaba
Har gidaje sai na saiwa su mama
Sai wani yaci abinci a sila ta
Neman kudi nake da zuciyata
In Sha Allah sai anci dukiyata
Toh me yake faruwa?
Ko dai akwai damuwa
Kuma masu son mu sune kawai 'yan uwa
Wanda basu son mu ce masu suna ruwa
Toh me yake faruwa?
Ko dai akwai damuwa
Kuma masu son mu sune kawai 'yan uwa
Wanda basu son mu ce masu suna ruwa
Abinda ba naka ba ya zaka kwata?
Koko a aje ka sata
Abokina in baka kyale haram ba
Arziki sai dai ka ganshi makauta
Ba mace ba namijin ba
Kai wannan magana har general ma
Aboki nace, "Ka tashi ka nema"
Kar daga baya kazo da nadama
So many guys wanna toast the ****
Masha Allah now am moving bigger
Muyi hankali rayuwa mutumina
Duk girmanka in babu ka dawo kanina
Muna samu suna jin haushi
Jiki yaci kudi fata tayi laushi
Kayanmu kullum kau a cikin kamshi
Muna farinciki sukau suna haushi
Toh me yake faruwa?
Ko dai akwai damuwa
Kuma masu son mu sune kawai 'yan uwa
Wanda basu son mu ce masu suna ruwa
Toh me yake faruwa?
Ko dai akwai damuwa
Kuma masu son mu sune kawai 'yan uwa
Wanda basu son mu ce masu suna ruwa
Written by: S.james
instagramSharePathic_arrow_out