Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Namenj
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Ali Jubril Namanjo
Komponist:in
PRODUKTION UND TECHNIK
Drimzbeatz
Produzent:in
Lyrics
Namenj
Allah ne ya bamu ba wani mutum ba
Allah ne ya hada ba wani mutum ba
Aure sunnah ce, sunnah ce babba
Gaisuwa zuwa annabi dan gatan Allah
Koh sun ki, koh sun so
Aure ya dauru
Murna muke daga fuska har zukatan mu
Koh sun ki, koh sun so
Aure ya dauru
Murna muke daga fuska har zukatanmu
Amarya, zo taho ga angon ki
Amarya, shi ne mai share hawayen ki
Amarya, daga yau ya zama mijin ki
Amarya (amarya)
Ango, zo taho ga amaryar ka
Ango, daga yau tazama matar ka
Ango, ci da shan ta yana kanka
Ango, daga yau tazama matar ka
Ki sani cewa shi sabon kwarya
Tabbas dolle ne a ci sirrin da
Hakika can za shi bada fara
Idan da rai ai zakuji sanyi
Koh sun ki, koh sun so
Aure ya dauru
Murna muke daga fuska har zukatanmu
Koh sun ki, koh sun so
Aure ya dauru
Murna muke daga fuska har zukatanmu
Amarya, zo taho ga angon ki
Amarya, shi ne mai share hawayen ki
Amarya, daga yau ya zama mijin ki
Amarya (amarya)
Ango, zo taho ga amaryar ka
Ango, daga yau tazama matar ka
Ango, ci da shan ta yana kanka
Ango, daga yau tazama matar ka
Lyrics powered by www.musixmatch.com