Lyrics

Namenj Allah ne ya bamu ba wani mutum ba Allah ne ya hada ba wani mutum ba Aure sunnah ce, sunnah ce babba Gaisuwa zuwa annabi dan gatan Allah Koh sun ki, koh sun so Aure ya dauru Murna muke daga fuska har zukatan mu Koh sun ki, koh sun so Aure ya dauru Murna muke daga fuska har zukatanmu Amarya, zo taho ga angon ki Amarya, shi ne mai share hawayen ki Amarya, daga yau ya zama mijin ki Amarya (amarya) Ango, zo taho ga amaryar ka Ango, daga yau tazama matar ka Ango, ci da shan ta yana kanka Ango, daga yau tazama matar ka Ki sani cewa shi sabon kwarya Tabbas dolle ne a ci sirrin da Hakika can za shi bada fara Idan da rai ai zakuji sanyi Koh sun ki, koh sun so Aure ya dauru Murna muke daga fuska har zukatanmu Koh sun ki, koh sun so Aure ya dauru Murna muke daga fuska har zukatanmu Amarya, zo taho ga angon ki Amarya, shi ne mai share hawayen ki Amarya, daga yau ya zama mijin ki Amarya (amarya) Ango, zo taho ga amaryar ka Ango, daga yau tazama matar ka Ango, ci da shan ta yana kanka Ango, daga yau tazama matar ka
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out