Top Songs By Lilin Baba
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Lilin Baba
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Shu'aibu Ahmed Abbas
Songwriter:in
Lyrics
Lilin baba
North east records
One top
Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure)
Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure)
Ai kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi)
Ai kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi)
Ai kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
A yah-yah
A yah-yah
M shareefi
Na gama zabi nah, (ehh)
Kuyi murna dangina, (ehh)
Da so samu na, yanzu mu karkare dake
Inyo aure na kosa, in bake ba na fasa
Ni katako, ke ku'sa sonki a raina kin cusa
Kyakkyawa ce, (ahhh)
Na dace, (ummm)
Ta sace zuciya, mai ilimi che
Mai tarbiyya che, sunanta kalar aure
Nasan garin masoyi bai da nisa
Dani dake ai muna a kus'sa
Yan mata bari-bari, naga kinai mini fari-fari
Cikin masoya kisa dani umm, baby kisa dani
Don nikam na fada, soyayyar ki nake bida
In kin bani ba fada, ni dake mu zagaya
A wanbaa
Tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure)
Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure)
A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi)
A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi)
A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
Deezan arewa ne
Koda 'a nesa na ganki zan biki don kina da kyau
Uhmmm-hmm
Ga yarinyar santara, mai kyau kuma yar fara
Kin shiga raina doguwa, wa zai ganki bazai biki ba
Baby so nake, ni dake muje chan Madina
Sai ki shirya
One top
Ke kalla, juya duba ki sake dubawa
Zauna, gani (duba ki sake dubawa)
Don ke ance min kura, koda an kaiki garin turawa
Nidai kece nake kallo
Kece yar fara kyakkyawa, koda ance ban karko ba
Toh 'a raina kece kike farko (kece kike farko)
Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
Ao wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure)
Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure)
A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi)
Ai kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi)
A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi)
Duba ki sake dubawa
(Yara mai ganga ya gode, yaran mai ganga sun gode)
Lyrics powered by www.musixmatch.com