Lyrics

(Sona ne fah) (It's time for the love) (On the beat) (Agender mix) In babu ke nima bani Auren ki shine muradi na In babu kai nima bani Auren ka shine muradi na In babu ke Zan maka so na amana Dole na saka a raina Jani jikin ka mu zauna Babu kamar ka a raina Ciwo na, kaine ka fama min Burina, Allahu yaye min In babu kai nima bani Auren ka shine muradi na Bani gurin ki masoyiya Son ki a rai yayi mamaya Kan ki na fara dawainiya Kin shiga gurbin zuciya In babu ke nima bani Auren ki shine muradi na In babu ke Jarumi Kai ne malami Hadimi Kaine kadimi Malami Baka tsegumi Fahani Sirrin lamuni Mai zamani Allah kenan Kare mu ni da masoyi na In babu kai Dake za nayo soyayya A yau zuciya ta shirya Kiban so mu bar jayayya Cikin so mu daina hamayya Zama na dake na shirya Kiban so na baki amana Da ladabi zan gaida ki Masoyiya ki nuna ni Ki nuna ni In babu kai nima bani Auren ka shine muradi na In babu ke nima bani Auren ki shine muradi na In babu kai
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out