Lyrics
Aure
Mr zanyi in fanshi kaina?
A gareki in fanshi raina
Bacci yana gagarana
Kinyi carap kin saida raina
Ina ta kokari in gyara
Ina ta kokari in tsara
Abindazai saki murna har farincikinki ya zauna
Tarairaya
Tarairaya
Tarairaya nake so tarairaya
Ba abinda ba zan baki ba
Babu inda bazan kaiki ba
Ba abinda bazanyi akanki ba masoyiya onana
Ba abinda ba zan baka ba
Babu inda bazan kaika ba
Ba abinda bazanyi akanka ba masoyina onana
Lyrics powered by www.musixmatch.com