Top Songs By Sadi Sidi Sharifai
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Sadi Sidi Sharifai
Songwriter:in
Lyrics
Kai tsaya malam
Me kake wani bina?
Saurara
Tallafi kauna ki rike
Zo nan ki fake
Na rantse sanki nake
Ko na makaro
Ya makadaici, mawadaci
Allah madinbinci ka amince ta yaba
Ai ka makaro
Ga tsarabata ki amince
Na kawo miki lemo, abarba da ayaba
Ai ka makaro
Ni tarbiya na yaba
Ai ka makaro
Bani ruwan wanke guba
Ko na makaro
Ni gayen dana duba
Kai ka tafi
Bar sona maso wani da kike
Tini ka makaro
Ni da masoyin danake so
Kuma tintini nace masa
Ma yayai azama
Ni kuma ai ke ba haro
Tun kan rana tayi nosa
Maza kai aniya
Ga shiga gari dau harama
Sam-sam ai ke na haro
Hutun wata zata yi ma
Ke nagano ke na haro
Ni wani yabani zuma
Kiyi hakuri ke na haro
Inda kalaman da kamanta
Fadi nai fidiya duka bakakken na fasa
Na zubar kwararo
Na burina danake yi
Aurenki nake so
Ki amince na taya
Ko na makaro
Koda zan yarda da zancen
Da kake tai min
Sai kai neman kuri'a
Dan ka makaro
Lalai zan dau aniya
Ko na makaro
Kai harma ba gajiya
Kuri'a zan tashi in nema
Kuma ba gajiya
Har sai auren mu da juna, an dauro
Oh-hh-hh-hh-hh-hh
Oh-hh-hh-hh-hh-hh
Lyrics powered by www.musixmatch.com