Lyrics

Dawafina Ke zance a ziyarata (Beat S record) Son ki ya rike zuciya Ban gurin in fake sahiba Dawafina Ni zan tayinsa ba ranar rinawa Ziyarata Gareki zan tayi har sai Mun yo aure Dawafin so Abun nufi ziyarace na fadaka Yin kai kawo A gun masoyiya shine Neman aure (Dawafita) (Gareki zan tayi har sai) Kina jina Zan dajiya a kaurina Akan kauna Zan bayyanar da launina Kina raina Baki da sa'a a gurbina Na magano Kina jina Ki bar batun da juna Zamuyi ware Haba tawa Ki sauke rai ki numfasa A lafuzana Bani da nufi na yin wasa Cikin mata Ba wace zata iya gasa Tayi kasa A gwiwar ta Kin zama katanga guna Kin sake wuri So yayai naso Yayai mamaya a ruhina Sam bana so Naga mace na kusantar ka In baka so Ka gan ni na hade fuska Irin haka Kabar kula yan mata dani kazo muyi Hirar aure Aure sunna Ta 'dan Amina tsanina Ni burina Kazama uba ga 'ya'yana Auren kauna Idan ya karbu da amana Aka gina Hakane muradina To kinji na fada ke Zanyo aure Dawafin so Abun nufi ziyarace na fadaka Yin kai kawo Gareki zan tayi har Sai mun aure
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out