Top Songs By Abdul D One
Similar Songs
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
abdulkadir tajuddeen
Songwriter:in
Lyrics
Taho muje Amra ta
In babu ke, ba kauna
Oh ooh, Amra ta
Ina da misali
Na hada da dalili
Sannan da su'ali
Akan ki zanyi kulli, Amra
Kece ta farin, farin farko
Da kinka soni saida nayo karko
Da rarrafe na dan-dana tarko
A sannu na taho kuwa
Ni ka garko
Da kin kirani sai na leko
Ko a ina nake Amra zan sauko
Kauna bata aiki idan da zafi
Nasan zuciyarki nada zurfi
Kilallabani ko in fara korafi, korafi
Babbanci ciwo da lafiya ki tallafi, tallafi
Na zabeka sahun farko kake
Inuwata a nan zan fake
Ka sassauta wa zuciya tahuta
Ina kaunar abinda duk ka furta
Muradi wanda kai kadai na seta
Dama akwai ka tun farkon farauta
Kafin kazo gareni, saida muka zanta
In baka dama dan ka mulki zuciya ta
Farkon labari na
Kaine zancen rai na
Tushin alkawari na
Sako daga zuciya na
Wayyo Amrah na
Wayyo Amrah na
Written by: abdulkadir tajuddeen