Lyrics

Kai, ku aje langa-langa Ya saba yanka Ko kina da kyawu ki dada da wanka Yan mata kuja ajinku Wa zaya tsinka? Kullum tambaya ake mini Me nayiwa mata ne? Daga sunji dan kida na sai rawa Daga sunji dan kida na sai rawa Ha, da sunji dan kida na sai rawa Daga sunji dan kida na sai rawa (Don Adah) Dadi na da marka-marka akwai ruwa Daraja martaba ta hula tuluwa Mata narikeku tamkar yan uwa Ko wacce ta rayu tamkar tsuntsuwa Wannan martabar nake basu A koda yaushe shine Daga sunji dan kida na sai rawa Daga sunji dan kida na sai rawa Haba, da sunji dan kida na sai rawa Daga sunji dan kida na sai rawa Ku hade kai kamar kwatancen tsintsiya Kuyi rawarku ba garaje ko daya Kome ya faru ganga ta biya Allah shi yasan karatun bebiya Kuma shika gane yaren kurciya Kuma shika basu dama har suke kulani Daga sunji dan kida na sai rawa Daga sunji dan kida na sai rawa Haba, da sunji dan kida na sai rawa Daga sunji dan kida na sai rawa
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out