Lyrics

Yaki a soyayya Yaki a soyayya Yaki a soyayya Yaki a soyayya Yaki a soyayya Yaki a soyayya Dani dake na shirya Yaki a so, so Amsa rike kifiya Irita so, so Jiho ta soke ni a zuciya Domin so, so Ba zanji haushi ba Ba zanyi kuka ba Hakan nake so Nai arangama dake, cikin rayuwa Kin shiga cikin jikina Munyi shakuwa daba batun rabuwa Na kiraki mallakina Haka nima nazamo naki ne Mu walwala cikin duniya Nice mahadinka saurayina Abada dakai nake son rayuwa Koda rana ko acikin damuna Ban gudunka zan tsayawa dukan ruwa Na sanar dakai duka sirrukana Babu wanda zaiji tunda ka adana Kazama, kazama shelele Guna kaine dan lele Hanyar mu gudace ta bile Damun shiga sanan an kulle Dadi rayuwa, da masoyi shakuwa aure dauruwaa-ah Mai kauda damuwa, kure kishin ruwa Bani so muyi rabuwaa-aah In bake? In bake? In bake yaya kenan? In bake nazama tarihi Abar batuna duniya Gangar jikine ke ruhi A tare muke tafiya A kanki bani bidar sharhi Nasan komai wanda zaki iya Yarda dake nayi Auren mu in anyi zamu more rayuwa Kaine abin ambato, koda yaushe sai nayi Dadi cikin kunnuwa, zance da baki in kayi In karkare rayuwata dakai nake shirin inyi Ina gani, sam ba yani Kozo ku gan ni sarauniyar mata Yaki a soyayya Yaki a soyayya Yaki a soyayya Yaki a soyayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out