Top Songs By Adbull D
Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Adbull D
Künstler:in
Umar M Sharif
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Adbull D
Komponist:in
Lyrics
Ganga sa waka nai maki baitin soyayya
Ganga sa waka naimaki so dan Allah
Ganga sa waka nai maka baitin soyayya
Ganga sa waka naimaka so dan Allah
Abinda ya dameni ya dami masoyiya
Abinda ya cuceni ya cuci masoyiya
Abinda ya yiman dadi yayiwa masoyiya
Wannan shine so na hakika nidake mu kula
Nai ajiyar so ya narke man zuciya na shauki
Kaine madadi idan kana nan nasan ban raki
Domin kaine nabaiwa sirri na (ahh)
Kai nake so asalin so
Banisan mai saka kayo 'kwalla
Na nema na sameki (aha)
Na tambayi sunan ki (aha)
Sai na furta ina sanki (ahha)
Murmushi daga fuskar ki yasa nagane nai maki (aha)
Soyayyar nai mamaki saiga 'dan kwali yajawo hula
So maisa kuka wani sa'in sai a dara
Haduwar da mukai dakai nasamo dubara
Kaiman nuni in ruko da Imani
Duk abinda ya sameni in addu'a cikin sallah
Abinda bani so bari bari
Gishiri daban da sikari
Umarnin ka nabi
Mai kyau da 'karko daki bari
Allah sa mu kaucewa hadari
Har mu tadda ranar ayyiriri
Zuciya tana yin yari yari, so kai zan kalla
Kezan duba, kai zan kalla
Kai zan duba
Written by: Abdull D