Top Songs By Abdul D One
Similar Songs
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Abdul D One
Songwriter:in
Lyrics
Duba-duba, soyayya ta rikita ni
Kallon-kallo mukeyi kin kidimani
Yaya zanyi, in sanya so a ma'auni
Domin gano hakan sai kin tarbeni
Ahhhhh
Oooooh
Tun ran farko, kai na kira da sahibi
Wanda nake so, kayi kama da dalibina
Tun ran farko, ke na kira da sahiba
Wadda nake so, kinyi kama da dalibata
Dukkan mai koyo yayi kama da dalibi
Duba ko a masallaci da na'ibi
Duka abinda kake so shine zani bi
Ni kudiri a gareka na zam mai ladabi
Ahhhhh
Oooooh
Komai nayi a gareki kiyi mini uzuri
Daure komai zaki sanya nazari
Dukan mai yin so, sai ya hada da hakuri
Kar ki juyan baya, kece dai-dai dani
Oooooh dai-dai dani
Dai-dai dani
Hmm kwanciyar hankali a ce dani
Ga ka kusa sam bakayin nisa dani
Takamar zuciyata tuntuni
Ka nuna mata hanyar soyayya zata bi
Haaa, zata bi
Hmm, zata bi
Haaa, zata bi
Zata bi (hmm)
Tun ran farko, ke na kira da sahiba
Wanda nake so, kayi kama da dalibina
Written by: Abdul D One