Top Songs By Umar M Sharif
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Umar M. Shariff
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
RR
Songwriter:in
Lyrics
Har a zuciya nasa soyayyar ki
Ban zata haka kike ba
Banyi zatan zaki' mini ba
Eh nai maka so dan Allah har zuciya
Allah na gani sam ban cuce ka ba
Nai maki so dan Allah har zuciya
Ke kuma kin ci amana ban yafe ki ba
Nai maki so dan Allah har zuciya
Ke kumna kin ci amana ta (ban cuce ka ba)
Nayi zaton da ke zan zauna duniya
A garen zaki zam mata (har a zuciya)
Na saka so ciki raina da dawainiya
Ke kuma kin rufe fuska ta (ban cuce ka ba)
Abin da kika yi min ban yi zaton shi ba
Nagani ne da ido ba labari aka ban ba
Daina fadi wanga aiki ban yishi ba
Bai dace dani duba (ban yafe ki ba)
Mutumin da ka gani daki na ban san shi ba bansan mi yazo yi ba (ban yafe ki ba)
Ba tun yau muke tare da kai ba masoyi halin bai ci ka manta ba (ban yafe ki ba)
Allah ya sani ni ban cuce ka ba
Wataran zaka gane ko baka ganni ba
Ke kika sa idanu nata zubar hawaye
Sam baki kyautata min ba (ban cuce ka ba)
Nai miki kallo na candle abun sha'awwa kyan ko nai jiki duba (har a zuciya)
Na yarje maki, nayi amincewa dake
Ke kuma kinyi min zamba (ban cuce ka ba)
Nai nazari kwakwalwa da ban sanki ba
Kunci zuciya sam bazan yi shi ba
Nai maka so dan Allah har zuciya
Allah na gani sam ban cuce ka ba
Nai maki so dan Allah har zuciya
Ke kuma kin ci amana ban yafe ki ba
Ita dai gaskiya daya ce daga 'kiinta bata maiyi zaya afkawa (ban yafe ki ba)
Gashi koh banda shaida ko daya a garen
Balle inyi nunawa (ban yafe ki ba)
Sai dai nasani in da rai gaskiya wataran zatai fitowa (Ban yafe ki ba)
Allah shi ne shaida na dan yasani
Aikin nan da kai zato ni banyi shi ba
Bani bukatar gannin ki
Sannan banso naji sautin muryar ki (ban cuce ka ba)
Nai hakuri da soyayya ban sake yi in har zana tuna ki
Nayi tunannin haka zai iya faruwa
Amman sai nayi nauyin baki (ban yafe ki ba)
Furucin so kayi min da ban amshe ka ba
Ni na tabbata baza ka guje ni ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com