Top Songs By Nura M. Inuwa
Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Isa Gombe, Mubarak Dutse & Farouk M Inuwa
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Nura M. Inuwa
Komponist:in
RR
Songwriter:in
Lyrics
A dandali munyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa ba karisa
A dandali munyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
A dandali munyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
Eh, takun giwa na daban ne shi domin kau akwai ta da karfi
Kusan koh wuka aka wasa ta jiki nata ba raisa kaifi
Garwashi kokuma barkono dukkansu akwai su da zafi
Gangar da muke maku dukawa da banbanchi da makosa
A dandali muyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
Zancen kurma ba a ganewa sai in nuni aka yi ma
Kamun kifi da zatan hura wannan sai an baza kowa
Hauwa'u ina tsakiyar Hannai
Kema ku fito da Kalima
Rawa fili mukazo ga so kuzo kuyi karda ku kasa
A dandali muyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
Eh, na zabo waccha nake kauna
Mai kima ta dara kowa
Mai kyau nagani bisa idanu tana da kalar daudawa
Wurin kuwa natsuwa dada ta tsarau dan bata san hargowa
Halinta kadai zamu zanai yan mata tai maku nisa
A dandali muyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
A dandali muyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
Rawa ta gwani ta dan koyo baza ku sa mu hadu ba
Gasar rawa banda su dan tsako in ya shiga bazai kai ba
Iya girman zakara kun san baza ya wuce toro ba
Gwani na gwarzo babu iya shi da kalamai nai maku fansa
A dandali muyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
Da ke ni zana haye gurbi in ganki ki zama rabo na
Kiwon ki nake da ruwan tsari banso in ganki a rana
Gurin nan babu ya ke zani lallai da zuwan ki gidana
Kin tsaida kafafu naki tsayai wa zaya hada ki da kasa
A dandali muyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
Ko ina nan gurin wannan da yake sanya tizan zomo
Zarar bunu magana kenan in kai wa ta kanka ta komo
Nima daya zani furtawa dai dai da watan ta kusamo
Gamji ne inuwa ta gari kar kowa ya ga barar sa
A dandali muyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
A dandali munyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa ba karisa
A dandali munyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
A dandali munyi taro ina Hauwa'u ki taso
Yan mata ku bani kidan shantu baza a rawa su gani sa
Lyrics powered by www.musixmatch.com