Music Video

Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Lilin Baba
Lilin Baba
Künstler:in
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Stimme und Gesang
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Lilin Baba
Lilin Baba
Songwriter:in

Lyrics

(Don Adah)
Umar M Shareef
(Oh na-na-na)
Lilin Baba
Yan mata zo muyi soyayya
Duk abinda kike so na shirya
Zamu je umarah ce Saudiyya
Kin daina hawaye
Ki fada wa kawaye
Za ki ga gata ran auren ki
Alƙawari nayi sai kin hau doki
Baby dan tsaya
Akwai zance daya
Don kin hadu gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
Baby dance ya
Ki matso muyi cashiya
Kin hadu gaskiya
Don kin iya kwalliya
(Eh, oh na-na-na)
(On top)
Yan mata tsaya kiji
Soyayya kiyi agaji
Don naga kina da aji
Zan baki kudi na in kai ki Hajji
Ni a kan son ki sam bana ji
Ki cewa kawayen ki kinyi miji
Ai gani gare ki (Yan mata)
Ni ina rokon ki (Yan mata)
So bani in baki (Yan mata)
Ni ina kaunar ki yan mata (Yan mata)
Lilin Baba
On top
Baby dan tsaya
Akwai zance daya
Don kin hadu gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
Baby dance ya
Ki matso muyi cashiya
Kin hadu gaskiya
Don kin iya kwalliya
Baby dance ya
Ki matso muyi cashiya
Kin hadu gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
Ina so in gan ki a kowacce safiya
Hoton ki in kalla kafin kwanciya
A rai kika zauna
Ko yaushe ina yin murna (Lallai)
Duba a ido na (Yauwa)
Fuskar ki ciki ta nuna
Naga mata na leke (Leke)
Ban son wata ni sai ke
Kin yi daban
Son ki kiban
Kin shiga raina cikin soyayya
Baby dan tsaya (Baby dan tsaya)
Akwai zance daya (Akwai zance daya)
Don kin hadu gaskiya (Gaskiya)
Kuma kin iya kwalliya (Kuma kin iya kwalliya)
Baby dance ya (Oh baby dance ya for me)
Ki matso muyi cashiya
Kin hadu gaskiya
Don kin iya kwalliya
Baby dan tsaya
Ki matso muyi cashiya
Kin hadu gaskiya
Kuma kin iya kwalliya
(Oh baby dance ya for me)
(Eh, oh na-na-na)
(North East Record)
(Don Adah)
(Oh baby dance ya for me)
Written by: Lilin Baba, Rahama Sadau, Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out