Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
B.O.C Madaki
B.O.C Madaki
Künstler:in
Scion Tha YangaBoii
Scion Tha YangaBoii
Künstler:in
YangaBoii & BOC Madaki
YangaBoii & BOC Madaki
Leadgesang
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
YangaBoii & BOC Madaki
YangaBoii & BOC Madaki
Komponist:in
PRODUKTION UND TECHNIK
YangaBoii Soundz
YangaBoii Soundz
Aufnahmeingenieur:in

Lyrics

YangaBoii Babu dama
Jimana ku siya guys
Scion what it do
BOC (hmm)
Wannan wakar ma akwai Matsipa
Kai
Akwai Matsipa
Mugun Matsipa
Na kawo Matsipa
Ha ha ha
Yeah
Ayyyy walahi talahi mun kawo Matsipa
Inna suke Khadijat da Jamila
I need one more short Tequila
Ice ice baby Vanilla
Ayyy Matsipa
Mun kawo Matsipa
Matsipa
Muna da Matsipa
Kai! walahi Baba ma akwai Matsipa (Akwai matsipa)
Mun shigo ungwanai (mun kawo matsipa)
Gidan gilas ba'ayin jipa (Ba'ayin jipa)
Rikici kawai domin bamuwa jipa (Walahi)
Mun taka su a kasa kamar tipa (Skrrrr)
Flows brekete kuzo kawai ku diba
Kuzo ku diba
In kuna kishi tor ba wani Riba
Bawani riba
Ga arziki ku zo in Baku ajiya
Gayu nan Walahi muna da Matsipa
Muna matsipa
Gayu nan Walahi muna da Matsipa
Mugun Matsipa
Walahi talahi akwai Matsipa
Akwai Matsipa (BOC's Voice)
Gaskiya na ke suna Cikin Matsipa
Wah Wah Wah
Ba iri na, baba ni daban ne ccikin duk halita
We dem boyz! hol up, hol up wane sun ga Wiz Khalifa
Making noise kala kala, domin daga da ji kida
Sai in ji duk jiki na, an tada mini sikka
In chanza mar like coal tar aka maka mar a fuska
Great goals banging, na chacchanci a gan ni da puskas
Namu ba irin nasu bane even if they use jazz
Idanu kai na kaca kaca wane nine Tupac
Hakika su ne amma sai idan ba mu a gari ai
Matsifa wane dan Ibro ya saba wa Sigai
Kuma sun san in har na fara bana bari ai
Amma bana yi sai idan da kwararrun dalilai
Heart of a lion, mind of a giant
Thunder with lighting, my brothers flying
Stay woke, ba time din slumber reclining
This from a pure source like I just bursted a Hymen
Ayyyy Walahi talahi mun kawo Matsipa
Inna suke Khadijat da Jamila
I need one more short Tequila
Ice ice baby Vanilla
Ayyy Matsipa
Mun kawo Matsipa
Matsipa
Muna da Matsipa
YangaBoii Soundz
Written by: YangaBoii & BOC Madaki
instagramSharePathic_arrow_out