Lyrics

Kai Kai Kai Kai Kai Kai Kaji ganga baba Ehn Kai baba Walahi when they hear this jam They have die Walahi ArewaMafia Bara fa suke uh Bara fa suke uh Kai Bara fa suke Bara fa suke Hmmm Roko fa suke arrhh Kai roko fa suke Arrrh Kai Roko fa suke arrrhh Roko fa suke Arrrhhhh Bara Bara bara Bara Bara bara Bara Bara bara Bara Bara bara Bara bara bara Bara bara bara Bara bara bara Bara bara bara Bara bara bara Bara bara bara Bara bara bara Bara bara bara Kai sun sa mama ido Rappers wan sleep on me A Dan masu pillow To me them be zero Funny like bushkiddo Yan adawa inna kulla da Kamar inna kiwo Aiiii Illimi na yazun yafi kwazo Chin mic nake inna rage masu kanzo YBNation we bring duhu like burkinafaso Rapping so cool Baba ai wannan shi ne hazau Yi shiru kaji ni Kai ogbeni Ba magana duk munji kuma mun tsani Mayo ne Kawai Ne and ClassiQ we it double errday Kamar hassan da hussaine aiii Bara bara sunna su mu connect Kamar mobile tara Tara Sun yi Amma sun kasa kasa [Allah shi kara kara] Inna balling ba ruwana da bara bara ai Wai YangaBoii ne na zare The more I get Fata suke wai ma ya Kare Abun shi ne yanzun maza fa mun waye Am doing good sauran sun rasa Domin basu da shi so... Bara ne suke Bara bara bara Bara ne suke Bara Bara ne suke YangaBoii inna balling daga Kabara nake Wayooo!!! Bara ne suke Bara bara bara Bara ne suke Bara Bara ne suke YangaBoii inna balling daga Kabara nake Prrrrrr!!! Haka Kai tor bara fa suke Na basu assignment kamar jarabawa suke Sarki Arewan namu ne mun rike T.O.P Malam daga chan na ke Kai daga chan kake? Ayyy!!! Daga chan na ke Them Dey feel me kamar form suka chi ke Tor godiya na ke Yaron ya mi ke Jiku ku tambiyi Jay-z indan karya na ke From Toro to hotoro Muna basu tsoro Punishing this rappers Muna basu horo Basu da shell tusk sunna pama da Soro Gamu nan muna chin burger mun barsu da goro Kai ... Krrrrrrr!! Chaos anytime we pull up Flying to Miami every weekend just to cool off Hold up!!! Where the rizzler Roll up Bad man turn up the place when we show up Haba We be Spending Raba Shabba Kd down to yaba The flow is friendly We rocking Fendi And now everybody's friendly Ammaaa!!! Hmmmm Bara ne suke Bara bara bara Bara ne suke Bara Kai Bara fa suke Captain Sama Inna balling daga chan Bauchi na ke Wayooo Bara ne suke Bara bara bara Bara ne suke Bara Kai Bara fa suke Captain sama inna balling daga chan Bauchi na ke Hehehehehe Aiwa Arewa mafia e wa yo YangaBoii Kai Kai Kai Iwa kpai shi inuwa Ba kpai rap Ba kpai rap kuson nom be Chichini u'tu bandira Bara gwan gaham hebe Kawai Ba kpai doff U'doff hebe u'orrrrr Haaa heheheheeh
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out