Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Auta mg boy
Auta mg boy
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Auta mg boy
Auta mg boy
Songwriter:in

Lyrics

Okay, Kashefun kida A duniyar so kece wace nafi kauna Zan baki komai da kike so farin ciki na Kina ta farko a cikin zuciya ki zauna Kinsan nufi na Kina a raina Kece ruwa kece yunwa dake cikina yan mata Eh da ka kira kalmar so sai naji ni kwanta Dadinsa kesa in zauna na hau kwantance Dani dakai kan so yau gashi mun kasance Kamar amare muna a tare Mun zam jini da hanta yau babu mai raba mu nai fata Dani dake mun saba A so muna son riba Masto garan yan mata Kece a farkon lamba Akanki nai soyayya nasa ta danba danba Ina jiranki a koda yaushe farar diya mai kunya Ina ta jin dadi wanda ba misaltawa Gareka nai komai salo na birgewa Sabida soyayya har ake makancewa So nake ka rike amana karka barni mai sona Beat Amjad record Okay, Kashefun kida Eh yarda tabi yarda kuma kauna sai kauna Ba wace nake so sai ke babu alaye Ya zabin raina kai zan kai wa iyaye Kyautar Allah ce shi yabani masoyi Soyayya in ba taki ba bata a gabana Bata burgeni don kece naka yayi In baka kusana farin ciki bashi a guna Duk sai na dimauce tamkar babu maboyi Ni ke nafi kauna Nima kai nafi kauna Baiwar Allah ce yau shi ya gada mu Midget mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out