Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Auta mg boy
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Auta mg boy
Songwriter:in
Lyrics
AMG Boy Records
Ummee a zuciya kike har kullum
In gaki duniya tana min dadi
Ummee in baka nan ina jin haushi
In gaka duniya tana min dadi
(Eh mana)
Tana min dadi
Ummee da son ki ne nake numfashi
Kuka da nayi ke kike rarrashi
In baki nan ina yawan jin haushi
Da dadi idan kina kalamai taushi
Tafiya nake kafa tana yin kaushi
Zan zo gare ki ne kiyi min hira
A kaunar ka na nitse nayi nisa
A taba ka dole daukar fansa
Barci na sani sai kasa
Masara da an bige ta sai casa
Na bada rayuwata fansa
Indai a kan ka ne ina yin komai
Ina yin komai
Sirrina rufa mini, yan gulma
Tarbo kiyi mini, na yi ma
Komai naki na sani, tun can ma
Da kauna dada mini, kwai fama
Ina so in rayu daga ni sai ke
Burin ka zan cika duk rintsi
Sake fada ki fadi
Kaine saurayi na
Sake fada ki fadi
Kaine malami na
Nace sake fada ki fadi
Kaine jarumi na
Sake fada ki fadi yanmata
Sake fada ka fadi
Kece jaruma ta
Sake fada ka fadi
Kece sarauniya ta
Nace sake fada ka fadi
Kece gimbiya ta
Sake fada ka fadi dan gata
Ummee
Da kayi kira na sai na zo
Ummee
Farin ciki na ya karaso
A gaida Ummee
Farin masoyi na dan dagwas
Sannun ki Ummee sarauniyar yanmata
Soyayya
So kin bani
Soyayya
So kin bani
Na shirya
Nima na shirya
Kaine zabi na har kullum
Lyrics powered by www.musixmatch.com