Lyrics

A MG boy record Saima ranar Saima ranar tazo Saima ranar Anyi aure na dake Saima ranar Saima ranar tazo Saima ranar Inga aure na dakai (Eh mana) Naji dadi zuciyata taki ce Ke na baiwa duk jikina mallaki Naji sauki ko'ina zan karkace Tunda kece zaki tausa min jiki Kaga komai yana da lokaci Muyi aure mun huce tsokaci Zan dafa ma abunda zaka ci A mafarkina kake kaiwa da kawo Kake kaiwa ka kawo Soyayya Soyayya Soyayya Muyi soyayya Soyayya Muyi soyayya Soyayya Muyi soyayya Indai a kanki ne an barni Tarihi sai ya bini Alkairinki ya dardo ni Babu zato ba tsamani Kin bada kula kika yini Har naji ma babu kamar ni Kan sanki kowa yasan ni Kika barni zan rasa rayina Zan rasa rayina Zuciya da jiki ka kame A rashinka kasan zan rame In na ganka kamar in sume Dadi duk jiki ya dame Ka cikin burina sai me? Gani kaga a so mun jame Ko kira bamu ji mun kurme Soyayyarka tai tasiri Soyayya Soyayya Soyayya Muyi soyayya Soyayya Muyi soyayya Soyayya Muyi soyayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out