Lyrics

Gulma rada Duka ba kyau Magana mai kyau sadaqatun Jamma'a kansu suke so Batu da hausanku nake yau Kada kuce mini good night A jikin fitila ma akwai ne light Allah sarki ka yafe min Wayyoo-oo-oo Kunji ina fadi yau har da maimaici Addu'a ce kadai ke kore zalunci Cikin kasa a gyra ta dau saiti A kara samun yanci Uhmm-mm-mm-mm-ah Mai son karatu ke boye littafi Kuma kunsan a waka akeyin baiti Wasu su saka sauti da an mixing In kunji sai ku rude See I'm ahead of them Asiwaju I'm good boy yaron fulani No man fit talk shit to me Ni ilu mi, you go collect o Omo na me dey lead Asiwaju I'm nice guy yaron fulani No man fit talk shit to me Ni ilu mi, you go collect o
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out