Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
S.james
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
S.james
Komponist:in
Lyrics
[Intro]
Odinaka!
Hmm-hmm-hmm-hmm-hmm
Hmm-hmm-hmm-hmm-hmm
[Chorus]
Shi ne S.James oh, shi ne
Shi ne S.James oh, ni ne
Shi ne S.James, hmm, shi ne S.James
Shi ne S.James, oh oh shi ne S.James (Na beg abeg)
[Verse 1]
Tun tuni ai ni na ankara
Mai haƙuri shi ke nasara
'Yan mata a daina yaudara
Gayu a dage a yi sana'a
Ni ne mai sonka mu yi faɗa
Mata ai su ne ke rangwaɗa
Allah ko ke ba da ɗaukaka
Za ka dame ni mai na yi maka?
[Verse 2]
In Allah Ya so za ka ci ka ƙara (Baba za ka ci ka ƙara)
Kuma in dama ta zo hankali ka tara (Hankali ka tara)
Kar daga baya ta zo da nadama (Kar daga baya ta zo da nadama)
Na ce ma tun kan ta faru ta ƙare, mallam tashi ka dama
[Verse 3]
Ai zara ba ta barin dami, nemi kuɗi ka nemi ilimi
Ilimi na gaskiya shi ne gini
Abokina be a better mutumi
[Verse 4]
Komai nisan dare gari zai waye (Dole garin fa ya waye)
Duba yau ni ma na zama wane (Ka duba ka gani na zama wane)
Wasu da sun ce muna hauka ne, eh, eh, eh
Yanzu in sun gan mu suna zuwa maula ne
Allah Ka sa mu dace
[Verse 5]
Na me tell you so so so, your hustle go pay, pay, pay o
But if you never stop to pray o
No go that lane, di e di e o
Life na turn by turn
Now I wanna' live on my own
Counting blessings one by one
And as all of them go run
[Verse 6]
Kowa ya yi da kyau a shi za ya more (Kowa ya yi da kyau ai shi za ya more)
In har dai ka yi ba daidai ba ka ƙone(In har dai ka yi ba daidai ba ka kone)
Na ce ma baba ai komai rabo ne (Na ce ma baba ai komai rabo ne)
Ko ina naka yake za ku jone (Ko ina naka yake za ku jone)
[Verse 7]
In Allah ya so za ka ci ka ƙara (Baba za ka ci ka kara)
Kuma in dama ta zo hankali ka tara (Hankali ka tara)
Kar daga baya ta zo da nadama (Kar daga baya ta zo da nadama)
Na ce ma tun kan ta faru ta ƙare, mallam tashi ka dama
[Verse 8]
Ai zara ba ta barin dami, nemi kuɗi ka nemi ilimi
Ilimi na gaskiya shi ne gini
Abokina be a better mutumi
[Verse 9]
Komai nisan dare gari zai waye (Dole garin fa ya waye)
Duba yau ni ma na zama wane (Ka duba ka gani na zama wane)
Wasu da sun ce muna hauka ne, eh-eh-eh
Yanzu in sun gan mu suna zuwa maula ne
Allah Ka sa mu dace
[Verse 10]
Na me tell you so so so, your hustle go pay pay pay o
But if you never stop to pray o
No go that lane, di e di e o
Life na turn by turn
Now I wanna' live on my own
Counting blessings one by one
And as all of them go run
[Outro]
Mallam tashi ka dama
Mallam tashi ka dama
Mallam tashi ka dama
Written by: S.james