Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Musa Muhammad Dan musa
Musa Muhammad Dan musa
Songwriter:in
PRODUKTION UND TECHNIK
El More
El More
Produzent:in

Lyrics

Dan Musa yazo da waka
Kuskurenka malamin ka
Kwatancenka hankalin ka
Hakurin ka cigaban ka
Halinka arzikin ka
Daga state
Har zuwa federal
Muke kirge
Roman numeral
Daga single
Nazama plural
Sukace legendary five star general
Lyrics a wanke sun fita kal
Kalma daya bayan daya muka yar
Ya Allah yan tamu a ran da kace, "إِذَا ٱلنُّجُومُ ٱنكَدَرَتۡ"
Mutum zai cuceni sai in ce, "Allah yasa shi yafi alheri"
Abunda ya dame ni
Gani yake ya rudeni
Koh bayi zan shiga sai mun kira sunan ubangiji
اللّهُـمَّ إِنِّـي أَعـوذُ بِـكَ مِـنَ الْخُـبْثِ وَالْخَبائِث
Lallai islamiyya nan aka san sira har kawa'idi
Kajeka ka tambaya meyasa sun ka kirana Gagare
Da barawo da maloho saka soko sabaloto da makaho
Da Mikano generator a rahoto elevator suka sato
Da Ronaldo da Rivaldo da Ighalo da Zagallo da Mourinho
Saka zero cire zero aje daro tafi roro cire zobo
Ko agogon ka ya baci
Lokaci bayi yin birki
Dan kasamu littafi
Da biro kake ta zalunci
Kaje da Allah ka kadir
Akwai يَوۡمَ تُبۡلَى ٱلسَّرَآئِرُ
Bar ji da kai ujubu da kibir
Domin خُلِقَ مِن مَّآءٖ دَافِقٖ
Koh bayi zamu shiga sai mun kira sunan ubangiji
Allahuma inni a'uzubika minal kubusi walkaba'isi
Lallai islamiyya nan aka san siira har kawa'idi
Kajeka ka tambaya meyasa sun ka kirana Gagare
Written by: Musa Muhammad Dan musa
instagramSharePathic_arrow_out