Lyrics

Wai kawata dawa ki ke chatting tun dazu?
Hm toh sarkin sa'ido ina ruwanki?
Wai ke banda abinki ma sai kin tambayeta da wa take chat
Yarinyan da tai dating Morell, Ali jita da Deezell
Kin manta da Dj Ab kenan
Kuma fa haka ne
To ai ku naku wasa ne
Yanzu kun san waye ne a target dina?
Uhm-uhm
Lsvee da Hamisu breaker
Lsvee
HB na kosa (ah)
(Mamas boy)
B nakaso
Mamas boy studio
Ole
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
I know say the girl too fine
But I don't want to fall in love again
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
Yau ta gun Dj Ab gobe gun Breaker
Irin halinnan ke sa mace ta gundnireka
Burinta a rayuwa shi ne ta kankare ka
Tana gamawa da kai kuma ta tunkure ka
Tana son Ali jita tana son Deezel
Tana bin Lsvee tana bin Morell
She is cute tana kama da foreign girls
She's got everything and she's not a boring girl
Tana da saurin shiga zuciya kaman jini
Gashi ta iya fafe mutane kaman gwangwani
Tana son celebrity wey go dey keep her company
Kuma bata neman ka sai za kamata amfani
Ole-le-le-le
E don tey-tey-tey
She dey use my heart play-play-play
She dey chop my pay-pay-pay-pay
Ole
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
I know say the girl too fine
But I don't want to fall in love again
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
Ayy yarinya ce tana kama da gaskiya
In tayi ado tana kamar zinariya
Ta kama zuciya tayi min dauri ta jijiya
Ashe cikin mu babu wanda bata bibiya
Dm ta min na amsa
Ta ce, "HB na kosa"
Da zantuka tausasa
Ashe dai ja'ira ce (wayyo)
Ta sa kai na ya zauce (wayyo)
Akan ta nayi ta zance (wayyo)
Lsvee ma ya zauce
Ole
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
I know say the girl too fine
But I don't want to fall in love again
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
Ashe barayniya ce
Satar ta zuciya ce
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
Ta sace mini suciya
Sai ta hada mu hayaniya
Written by: Hamisu Breaker
instagramSharePathic_arrow_out