Lyrics

Okay Rifey Ngulde (Ngulde) Ana party, party ake ana party (A ina?) Ana party, party ake ana party (A ina?) A Maiduguri Kai! yan matan Maiduguri sun san ya kamata (sun sani fah) Gayu yan Maiduguri sun san ya kamata (sun sani fah) In da watu (In da watu) An dambe in da watu (In da watu) In da watu (In da watu) An dambe in da watu (In da watu) Arab ya kai mu arbi ya kai mu aiba Sai kuma me? Na sai ayaba Daga nan kuma fah? Na kai tsaraba Ashe an fara gane fuskar mu (dama) An fara gane fuskar mu An fara gane fuskar mu Dama tuni sun san sunan mu (kai) Naji dadi sosai dan naga Umma na (naga Umma na) Tayi bul-bul kayanta jiki ba rama (koh kadan) Kai! I love you Umma na, Umma na, Umma na, Umma na I love you Umma na, Umma na, Umma na, Mummy na Da a harbe Umma na gwanda a harbe daddy na Kai! I love you Umma na, Umma na, Umma na, Umma na In da watu An dambe in da watu (In da watu) In da watu An dambe in da watu (In da watu) Kai! Yan matan Maiduguri sun san ya kamata Gayu yan Maiduguri sun san ya kamata Su ka kai mu Arbi can suka kai mu aiba Dan mun shagala Sun yawo damu Mun sha jaraba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out