Lyrics

Aliboss, Aliboss
Ngulde
Call me Wizkay Baba
Mazan fama
Party ake, ana party (fire me bazooka)
Party ake, ana party
(Big Producer)
Munyi wuyan gani, munyi tsada (munyi tsada)
Mun ga bakin jini, mun ga kyama (kai mun ga kyama)
Yanzu ko munyi bul, kai hamdan kathiran
Kai toh, كُن فَيَكُونُ
Kafin ku gan mu sai kun cika form (sai kun cika form)
Sai an cika form
Yanzu ganin mu sai an cika form (sai fah kun cika form)
Sai sun cika form
Yanzu ganin mu sai an cika form (sai sun cika form)
Don mun ci bakar azaba
Mun banu
Yanzu fah munyi eh!
Kai har mun sanu
Dan hakin da kuka raina (raina)
Yana da gida a Madina (a Madina)
You can call me Aliboss na Madina
I'm unavailable
And I'm unaffordable
Gashi I'm unavoidable
Kai, unbelievable
Sun kiran a waya (sun kiran a waya)
Wai nawa zasu biya? (Wai nawa zasu biya?)
Nace "Miliyan nawa zasu iya?"
Suka ce, "In turo da aza"
Tashi daya ten million suka sa
Nayi wuyana gani, nayi tsada (nayi tsada)
Ina da kudi da yawa, kullum sai naci kaza
Munyi wuyan gani, munyi tsada (munyi tsada)
Mun ga bakin jini, mun ga kyama (kai mun ga kyama)
Yanzu ko munyi bul, kai hamdan kathiran
Kai toh, كُن فَيَكُونُ
Kafin ku gan mu sai kun cika form (sai kun cika form)
Sai an cika form
Yanzu ganin mu sai an cika form (sai fah kun cika form)
Sai sun cika form
Yanzu ganin mu sai an cika form (sai sun cika form)
Don mun ci bakar azaba
Mun banu
Yanzu fah munyi eh!
Kai har mun sanu
Daga WhatsApp sai WhatsApp (WhatsApp)
Daga IG sai TikTok (TikTok)
Daga daki sai daki (daki)
Ai mu bama yawo (bama yawo)
Indai za'ayi dole sai dani
Yara-manya suna gaida ni
In na fara ba mai tsaida ni
Baba na shirya maida martani
Toh, yanzu ganin mu sai da ticket (sai da ticket)
Muna harbi ko babu bullet
Yanzu Arewan sai da connect
Shi ko music din sai da suicide (sai da suicide)
Mun yi wuyan gani, suko sunyi arha
Yanzu, suna son ganin mu ammah munyi tsada
Ana party, ana party
Ana party, ana party
Ana party, party ake
Ana party
Sai an cika form
Sai an cika form
Sai an cika form
Kafin ku gan mu sai kun cika form
Written by: ibrahim Abdullahi
instagramSharePathic_arrow_out