Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Chor
Salim Smart
Salim Smart
Leadgesang
Sadiq Saleh
Sadiq Saleh
Leadgesang
Ibrahim Bappah
Ibrahim Bappah
Begleitgesang
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Salim Smart
Salim Smart
Songwriter:in
Ibrahim Bappah
Ibrahim Bappah
Songwriter:in
PRODUKTION UND TECHNIK
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Produzent:in

Lyrics

Prince production
Kalata daban aboki ba irin takache ba
Don tanaji dani bawai so nakeyin dako ba
Kullum muna maqale bakasafai mukeyin raboba
Ta maidani jarumi aso bawai maza na rako ba
Tana gwadamin kauna wadda bansaba gani ba
Tana rufe sirrina kyan hali badaga nanba
Tana farantan raina bawai tasanyani fushi ba
Idan dake mata miliyan bazasu gamsan kallo ba
Keche ni nineke hakane soyayya
Inbake tobani tini nabar soyayya
Keche shi shine ke Hakane soyayya
Inbake tobashi tini yabar soyayya
Shine keee
Inbake tobashi tini yabar soyayya
Tana shagwabani
Ta sangartani
Ta riritani kamar kwai
Ta saisaitani
Ta ilmantani aguna tachire jinkai
Tana darajani
Ta kurarani fagen soyayya nakai
Bata kallon kowa a idanu inbani bah
Ruwa sai ta taunamin sannan zansha
Bata wasa da ibada asuba har ihsha
Zallan so ta nunamin bata ginsa
Innazo da buqataata bazatakiyi ba
Keche shi shine ke Hakane soyayya
Inbake tobashi tini yabar soyayya
Keche shi shine ke Hakane soyayya
Inbake tobashi tini yabar soyayya
Budurwata tafi takowa ma bataka kai daya ba
Tanai mini soyayyarda koda baiwa uwanai ba
Ko kazar gidanmu tasan sonda ake mini bawasa ba
Ballantana dangi na sunsanda haka ba qarya ba
Tamamayen zuciyata
(Maya maya maya maya maya maya maya)
Tabbas tamamaye zuciyata
(Maya maya maya maya maya maya maya)
Kinkere mata
Gareni kinbasu rata
Kinada gata
Atabaki zana fusata
Masoyiyata
Ajikinta babu kazanta haaa
Aminiyata komai zanayo zan sakota
Kai tazaga bargo kashina jikina jinina da ruhi gaba daya
Ta tsaida komai ganina da jina amona da furchi gaba daya
Kai budurwata tafi takowamaa
Oho oo oo oho oh
Tafi ta kowama
Budurwata tafi taka
Keche shi shine ke Hakane soyayya
Inbake tobashi tini yabar soyayya
Keche shi shine ke Hakane soyayya
Inbake tobashi tini yabar soyayya
It's Prince on the mix
Amjad Records
Written by: Ibrahim Bappah, Sadiq Saleh
instagramSharePathic_arrow_out