Top Songs By Moussa Yaro
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Moussa BOUBE HAROUNA
Songwriter:in
Lyrics
Ko a raba mu a soyayya
Bazan rabu ba
Dani dake sone ya hada
Kauna ba rabuwa
Ko a raba mu a soyayya
Bazan rabu ba
Dani dakai sone ya hada
Kauna ba rabuwa
Zauna duk tsananin wahala
Karda ki min nisa
Sai mu zamo mutu ka raba
Inji yan Hausa
Bani turaren soyayya
Na dan fesa
Shin da kaunarki nake?
Yau inuwarki nazo na fake
Soyayya daci da zuma
Wani ya lasa
Ni kuma sai kika bani zuma
Kinga ko ba rabuwa
Taho mu zauna dakai masoyi
A randa duk babu kai yaya zanyi?
Kaine kake kwalliya irin ta yayi
Ka iya kallon soyayya
Muyi aure bana na shirya
Zanyi tuwo in maka miya
In ka dawo
In maka hirar soyayya
Ka kurba ruwa
Ko a raba mu a soyayya
Bazan rabu ba
Dani dake sone ya hada
Kauna ba rabuwa
Ko a mazuke karshe ne
A wajen wanka
Toh ka tsaya ban so ka wuce
Zanyi kewar ka
A rayuwata in ba kai
Sai nai kuka
Domin ka zama rumfa ne
Mai sharen min hawaye ne
Zanyi rawata in juya in ka dawo
Sai mu fadawa masoyan mu
Su saka rawa
Cikin ruwa ne a yau na tsincin allura
Sha kwalliya na fada tana da kyan sura
Kiban giya ta kauna taki in daura
Ko kuma dai ki chakan mashi
Ki mini harbin harsashi
Lalai kina sona na fada ki saurara
Jin dadin hakane zaisa
In taka rawa
Ko a raba mu a soyayya
Bazan rabu ba
Dani dake sone ya hada
Kauna ba rabuwa
Ko a raba mu a soyayya
Bazan rabu ba
Dani dakai sone ya hada
Kauna ba rabuwa
Written by: Moussa BOUBE HAROUNA