Top Songs By Moussa Yaro
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Moussa BOUBE HAROUNA
Songwriter:in
Lyrics
Sadiq Saleh production
Kar mu hada
Mu raba, mu sani
Ke nafi so ki rike, ki kula
Kar mu hada
Mu raba, ka sani
Kai nafi ka rike, ka kula
Nayi kiranki gimbiya
So manufar shi tushiya
Zuciya keta tambaya
Harshe yake kira tsaya
Bini muje mu kewaya
Ya za'a ganki ni ba'a gan ni ba?
Na tafe bani waiwaye
Zuciya duka mamaye
Wa yabi so yake saye?
Nawa rike shi kai tsaye
Gunka nazo a sunkuye
Ban tina kai kamarka ba
Duk matsalarki ne
Ki kula dani
Karda ki yada dani
Mun shiga zamani
Ajiyar ki yi mini magani
Na shiga razani
Da tuna tini ke kika fid dani
Yau nazamo gwani
Kika yo dani
Banyi gudun ki ba
Ja damararka muyo tafiya
Kar wata tayi kira ka tsaya
Zuciya yau, ka gujewa kaya
Gun ladabi kuma bangajiya
Karda gininmu mu mai tawaya
So dayane, mu kula da sila
Babu hadi da zuma da madi
Akwai maganar dana so na fadi
Zuciyace naji tayi kidi
So ta fadan bar inyi nadi
Ke dayace, nafi so na fadi
Koda da duhu ki ajan fitila
Kar mu hada
Mu raba, ka sani
Kai nafi ka rike, ka kula
Kar mu hada
Mu raba, mu sani
Kai nafi so ka rike, ka kula
Written by: Moussa BOUBE HAROUNA