Lyrics

Zuciya ta kosa, ke daya zan ba soyayya
Zuciya ta kona a zuci so yayi tasiri
Zuciya ta kosa, kai dai zan ba soyayya
Kaine farkona a zuciya so yayi tasiri
Ke na baiwa rai da jiki kin zamciko
Samunki gimbiya tabbas na wuce ayi man gori
Gurinki nai barar soyayya
Dake kadai nake so inyi tarayya
Ni zani baki dukka kulawa (ahh)
Muyi rayuwar ba kushe bisa kan tsari
Ni ina dakai
San wani bashi tasiri
Kai ne ka dai ke ban farinciki tari
Ko da yaushe kai dai na kawa fatana alkhairi
A zuciya tuni son ka yayi tasiri
Dukkan mafarkina muna tare
Ranar bikin mu za'ayi shagalai mun taka tsauni
Ina bara
A so niki bani makara
Yayi min tsiro
A zuci bashi banbara
Kina raina
Abar so na
Kina yina, ke daya tal cikin raina
Ke zaki bani zuwa naji kishi
Yau na samu mai sona
Kece cikon buri
Ni na shirya
Zan yo rayuwa dakai
Mai al kunya
Sam bakaji da kai
Da yarda, na amince kaine farinciki
Soyayyar mu ake kwatance
Eh soyayya
Nima soyayya
Written by: Aliyu SBD
instagramSharePathic_arrow_out