Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
MUSA SHAFFA AKILAH
Songwriter:in
Lyrics
Ihuu
Eh mana
Kai
Nagode
Ihuu
Ji dadin rayuwa, damuwa baya karewa
Kuyi shagali ku baje, bafa biyu bane rai guda daya ne
Alhamdulillahi, yau kun tashi lafiya kuma labari
Na sama ya bamu lafiya
Rayuwaka jarabawanka
Nawani babu ruwanka
Shine zakayi abinda yakamata kayi in ba haka ba yayi damha
Ya bi baya, kar ka hukunta wani dan kana gani kafishi sani
Dan kowa koyo yake (ooh)
Duniya makaranta (aah)
Wadanda sukagama (ooh)
Suna makabarta (aah)
Mutuwa rigar kowa (ooh)
Watarana kaima zaka sakata
Lillahi yasa mugama lafiya (ameen)
Muji dadin duniya (ameen)
Ji dadin rayuwa, damuwa baya karewa
Kuyi shagali ku baje, bafa biyu bane rai guda daya ne
Alhamdulillahi, yau kun tashi lafiya kuma labari
Na sama ya bamu lafiya
Ji dadin rayuwa, damuwa baya karewa
Kuyi shagali ku baje, bafa biyu bane rai guda daya ne
Alhamdulillahi, yau kun tashi lafiya kuma labari
Na sama ya bamu lafiya
In take tuduna in hau naka in hango nawani
Ai ko dan kara ka dauki naka kabar nawani
Toh kasoma kanka abinda kakeso ma wani
Ba kikan da yafi kauna amman me nasani
Tunda duk koyo muke (ooh)
Duniya makaranta (aah)
Wadanda sukagama (ooh)
Suna makabarta (aah)
Mutuwa rigar kowa (ooh)
Watarana kaima zaka sakata
Lillahi yasa mugama lafita (ameen)
Muji dadin duniya (ameen)
Ji dadin rayuwa, damuwa baya karewa
Kuyi shagali ku baje, bafa biyu bane rai guda daya ne
Alhamdulillahi, yau kun tashi lafiya kuma labari
Na sama ya bamu lafiya
Ji dadin rayuwa, damuwa baya karewa
Kuyi shagali ku baje, bafa biyu bane rai guda daya ne
Alhamdulillahi, yau mun tashi lafiya kuma labari
Na sama ya bamu lafiya
Dauki naka ka bar nawani
Ba kukan da yafi kauna aman menasani
Ooh
Ahh
Ohh
Ahh
Ohh
Ahh
Written by: MUSA SHAFFA AKILAH, samuel edward thomas