Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
SANI AHMAD
Songwriter:in
Lyrics
S Piano on the beat
Haaaa
Shine
Ehh bakida tamkaa lallai ki iya soyayya
Kin shiga raina Zuciya na saka hotanki
Ehh bakada tamka Lallai ka iya soyayya
Ka shiga raina zuciya na saka hotanka
Ahh Lallai ka iya soyayya
Banida zance wanda ya wuce naso naki
Zuciyata kullum na dada begenki
A fagen so Nidai banida tamkarki
Kanki komai in nayi Kar Kiyi mamaki
Ehhh naji bayanai Allah Yasa muga alkhairi
Da amana soyayya taka tasiri
Watan wata rana nasan zana cike buri
Kazzama ango nikuma in zama mai daki
Yaushe zan zama mai dakin ka
Ehh Naji bayanai na saurari kalamai
Zan rike kauna dan so ba aiyamai
Tunda rabo yasa kinbani mukaimai
Ko a inane Sai na ambato sunanki
Hahhhh
Haa ruffa asiri so zanayi banmaka karyaba
Wanda ya nuna maka so kai masa akwai
Riba, bakada tamka raina karkai wata tababa
In akacemun in rabbu dakai akwai aiki
Haaaa
Zan maka soyayya haa
Nima zan miki soyayya
Ehh bakida tamka Lallai kin iya soyayya
Written by: SANI AHMAD