Lyrics

Don adah Wanda yake maka baya son ka Kaima bishi da kallon banza Baya rageka da sauran kwana Zancen duniya zancen banza Wanda ya dama fura bai sha ba Sai yace maka sai ya kwana Kaima bishi da sai yayai sami Zancen duniya zancen banza Kayi kudi a duniya Kasai mota a duniya Kayi mata a duniya Kayi 'ya'ya a duniya Amma duk dadin duniya Ai sai ya kare Kazamo Dangote a duniya Kazamo Dantata a duniya Kazamo Karuna a duniya Kazamo Atiku a duniya Amma duk dadin duniya Ai sai ya kare Wai meke faruwa? Na kasa gane rayuwa Wasu basa son ganinka da karuwa Ko sunga kana jin kishi basa iya ce maka ga ruwa Wai meke faruwa? Na kasa gane rayuwa Wasu basa son ganinka da karuwa Ko sunga kana jin kishi basa iya ce maka ga ruwa Bahaushe yasan dadin awara Yarabawa su sai ganda Asalin ruwan sanyi randa Ka zagi Fulani kasha sanda Wanda yace maka baya son ka Kaima bishi da kallon banza Baya rageka da sauran kwana Zancen duniya zancen banza Wanda ya dama fura bai sha ba Sai yace maka sai ya kwana Kaima bishi da sai yayai sami Zancen duniya zancen banza Ni Tynking na gode A rayuwa na more Bana hassada da kowa Shiyasa ni na kere Arewa muso juna Kudu ma muso juna (mudaina banbancin yare) Musulmi da Kiristawa muma sai mun so juna (mudaina banbancin yare) Wai meke faruwa? Na kasa gane rayuwa Wasu basa son ganinka da karuwa Ko sunga kana jin kishi basa iya ce maka ga ruwa Toh wai meke faruwa? Na kasa gane rayuwa Wasu basa son ganinka da karuwa Ko sunga kana jin kishi basa iya ce maka ga ruwa Bahaushe yasan dadin awara Yarabawa su sai ganda Asalin ruwan sanyi randa Ka zagi Fulani kasha sanda Wanda yake maka baya son ka Kaima bishi da kallon banza Baya rageka da sauran kwana Zancen duniya zancen banza Wanda ya dama fura bai sha ba Sai yace maka sai ya kwana Kaima bishi da sai yayai sami Zancen duniya zancen banza
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out