Lyrics

Tynking Maigashi Don Adah bada kida (Don Adah) Kaunar ki ce tamin sasari ta kama ni Banda sukuni kullum ke nake ta tunani Ke nake so wanda ko za'a kashe ni Son da na miki ya wuce misali ko an sa a ma'auni Komai na na bayar a kan ki ni ban fadi ba In kina nan kuka bazan yi shi ba A rashin ki a rayuwa, ni nasan bazan moru ba Ga hannu na baby jani muje gaba o Ina kaunar ki Kuma bani barin ki Burina auren ki in bake toh ai babu ni Ina kaunar ki Kuma bani barin ki Burina auren ki in bake toh ai babu ni I love you (zan fada da baban murya) I need you (kece ko za'a kashe ni) I love you (zan fada da baban murya) I need you Ni naji ana cewa soyayya rayuwa ce Haka ne, haka ne zuciyata duka kin sace Jinin jikina wallahi ai kece Mai kyau da sura gare ni ke garkuwa ce Kece na zaba, a zuciya ban barin ki Burina shine, a gidan ku na kai sadaki Kece na zaba, a zuciya ban barin ki Burina shine, a gidan ku na kai sadaki Ina kaunar ki Kuma bani barin ki Burina auren ki in bake toh ai babu ni Ina kaunar ki Kuma bani barin ki Burina auren ki in bake toh ai babu ni I love you (zan fada da baban murya) I need you (kece ko za'a kashe ni) I love you (zan fada da baban murya) I need you
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out