Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Auta Waziri
Songwriter:in
Lyrics
[Intro]
Auta Waziri kuke ji malam
Hmm hmm hmm
(Prince production)
[Chorus]
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Ban da Allah sarki
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Ban da Allah sarki
[Bridge]
Gobe
Gobe
(Beat amjad record)
Banda Allah sarki
[Verse 1]
Mai rashi da akwai, sarkinmu Allah ne
Mai yau da gobe, a gurinsa Allah ne
Sarkin mu gwani daya, dukanmu bayi ne
Mutuwa har rayuwa, iko na Allah ne
Ga wani chan na kuka, wani ko na dariya
Wani yaci abinci, wani ko sai godiya
Na duba rayuwa, dole sai anyi juriya
Shi mai hakuri, nasara zai zo wata rana
[Chorus]
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Ban da Allah sarki
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Ban da Allah sarki
[Verse 2]
Yanzu mun shaida, rayuwa abun tsoro
Wanda kaba yarda, shi yake ma horo
Meyasa hakane shin ko ba mu sauraro
Mun tashi da wane, gobe ba shi abun tsoro
Mutuwa kenan mai raba da 'ya kenan
Mutuwa kenan mai raba uba da ɗa kenan
Mutuwa kenan mai raba abokanan gaba
Mutuwa kenan wace ba ta barin dan kowa
[Chorus]
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Ban da Allah sarki
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Wa ya san gobe
Ban da Allah sarki
[Outro]
Gobe
Gobe
Gobe
Banda Allah sarki
Gobe
Gobe
Gobe
Banda Allah sarki
Hh Su, Su-Sultan, on the mix
Written by: Auta Waziri